Alhaji Sule Lamido ya ce duk wani mai kishin PDP yanzu ba ya da wani zaɓi illa ya bi kwamitin riƙo da ke samun goyon bayan ...
Man Utd za ta rike Mainoo har zuwa 2031, da karin albashin fam120,000 a mako, sannan ta tsawaita zaman Maguire yayin da ...
Man United na iya daukar Ndidi, Barca na son ci gaba da rike Rashford a matsayin aro, Chelsea da Tottenham Hotspur na ...
Masu farautar 'yan wasa daga Man City, da Liverpool, da Arsenal, da RB Leipzig, da Dortmund, da kuma Barcelona, na sa ido a ...
Barcelona ta tattauna da Manchester City a kan Erling Haaland, yayin da Man Utd ke zawarcin Mateus Fernandes na West Ham, ...
Man United ta sanya dan wasan tsakiya na Bournemouth, Marcus Tavernier, a jerin wadanda take son saye, yayin da wakilin ...
An sanar da hakan ne a gidan talabijin na gwamnatin ƙasar ta Iran, inda wani mai gabatar da labarai ya karanta sanarwar.
Shafin Global FirePower Index mai nazarin ƙarfin sojojin ƙasashen duniya ta fitar da jerin ƙasashen da suka fi ƙarfin soji a 2026.
Rahotonni daga Najeriya na cewa dakarun sojin ƙasar sun kashe ɗaya daga cikin manyan kwamandojin ƙungiyar ISWAP, mai suna Malam Bako Gorgore, da aka fi sani da Abou Mustapha. Bayanai sun nuna cewa ...
Agwaluma na daga cikin 'ya'yan itatuwa da suka shahara a yankunan Afirka, musamman a kasuwanni inda ake sayar da ita a ...
Sai dai taron ƙungiyar ministocin kuɗi na ƙungiyar G7 da hukumar kula da makamashi ta ƙasa da ƙasa ya tashi ba tare da an cimma yarjejeniya game da yadda za a wadata duniya da man ba.
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results